Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rayuwar wani mutum ta shiga garari bayan da barawo ya dauke mishi waya tare da kwashe mishi kudin asusun bankin shi. Bayan nan, barawon bai tsaya ba sai da ya ci bashin banki ta asusun, kamar yadda jaridar Gistmania ta ruwaito. Wa
Yawan masu kashe kai a Najeriya ya ci gaba da karuwa tun daga shekarar da ta gabata. An gano cewa yawan jama’ar da ke fadawa cikin tekun jihar Legas na ci gaba da karuwa a kodayaushe Kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito a yau
Ugoeze Comfort Okoro mata ce mai shekaru 76 ga basaraken Ihitoha Uratta da ke karamar hukumar Owerri ta Arewa a jihar. Ta rasu ne yayin da take hannun masu garkuwa da mutane bayan an basu kudin fansa, shafin Linda Ikeji ya ruwaito
Wasu daliban Najeriya da ke zama a Wuhan; inda barkewar cutar Coronavirus yayi kamari a kasar China, sun zargi gwamnatin tarayya da watangarar da su. An rufe birnin tun makonni uku da suka gabata wanda hakan yasa gwamnatin kasar t
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta musanta jita-jitar da ake ta yadawa na cewa daya daga cikin yaran likita Mrs Ataga da masu garkuwa da mutane ya gane fuskar wani dan sanda a cikin masu garkuwa da mutanen da suka kashe mahaifiy
Tsohon Golan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Idah Peterside ya bada labarin yadda mugun son kudin shi ya kai shi ga fada wa kungiyar asiri. A wata tattaunawa da tsohon Golan yayi da Brila FM a ranar Talata tare da Ifeanyi U
Hukumar man fetir ta Najeriya, NNPC ta sanar da kammala aikin daukan sabbin ma’aikata aiki da yawansu ya kai mutum 1,050, wanda hakan ya kawo karshen aikin da ta dauka daga shekarar 2019/2020.
Mukaddashin shugaban kasa hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana cewa zuwa wajen aiki ba akan lokaci ba shi ma wani nau’i ne na cin hanci da rashawa.
Gwamnatin jahar Kaduna ta ware kimanin naira biliyan 4.7 domin daukan nauyin daliban jahar Kaduna dake karatu a kasashen waje tare da baiwa wadanda suke karatu a gida tallafi, kamar yadda shugaban hukumar ya bayyana.
Mudathir Ishaq
Samu kari