Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Laraba ne Legit.ng ta rawaito cewa alamu na nuni da cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya amince da rage farashin litar man fetur zuwa N125 daga tsoh
Gwamnatin jahar Legas ta sanar da dakatar da gudanar da sallolin Juma’a da taron bauta na Kiristoci a wani mataki na kokarin yaki da yaduwar mugunyar annobar Co
Hukumar shirya jarabawar neman gurbi a manyan makarantun gaba da sakandari, JAMB ta yi kira ga yan Najeriya da suka zana jarabawar da su duba sakamakon jarabawa
Kwamitin shugaban kasa dake yaki da yaduwar cutar Coronavirus ta kafa wata karamar kwamiti wanda za ta tattauna da shuwagabannin addinai daga bangarorin addinin
A cewar tsohon gwamnan jihar Benue kuma Sanata mai wakiltar jihar Benue, Sanata Gabriel Suswam, kamata yayi 'yan siyasa su fara yin kwana daya ko biyu a gidan..
Gwajin wanda aka fara shi kwanan nan, Dr Lisa Jackson ta jagoranci gwajin, wacce take babbar ma'aikaciya a cibiyar lafiya ta Seattle dake birnin Washington...
A cewar 'The Nation', majiyarta a fadar shugaban kasa ta sanar da ita cewa shugaba Buhari zai amince da bukatar rage kudin farashin litar man bayan karamin mini
Fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Najeriya (Nollywood) Nkiru Umeh ta wallafa wani rubutu a shafinta na Instagram, inda take bayani akan asarar da ta tafka.
A yau Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke zama a jihar Kano ta saka ranar 23 ga watan Maris don ci gaba da sauraron karar da tubabben sarkin Kano, Muhamma
Mudathir Ishaq
Samu kari