Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Uwargida Amuda Adekele, wanda yar kasuwa ce a jahar Legas ta shigar da Atiku kara ne bisa yin amfani da hotonta a yakin neman zabe ba tare da neman izininta ba.
Ma'aikata walwala da jin kan 'yan kasa ta tarayya ta tura motoci 110 na tallafin kayan abinci daga gwamnatin tarayya zuwa gwamnatin jihar Kano. Ministan walwala
Gwamnatin jihar Kaduna ta damke wani malami tsangaya mai suna Aliyu Maikwari a karamar hukumar Zaria. An zargi malamin ne da cudanya yara maza da mata don almaj
Almajirai har 30 wadanda aka killace a sansanin 'yan bautar kasa na karamar hukumar Kiyawa da ke jihar Jigawa sun tsere a daren Litinin. Wata majiya wacce take
Legit.ng Hausa ta samu labarin mutuwar Dakta Ghali Umar na sashen ilimin zanen taswirar gidaje a jami'ar kimiyya da fasaha ta Kano (KUST) da ke Wudil A wata san
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:50 na daren ranar Talata, 28 ga watan Afrilu, akwai jimillar mutane 1532 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19
An kama matashin ne bayan wata kungiyar lauyoyi ta shigar da korafi a ofishin kwamishinan 'yan sanda na Kano a kan cewa ya zagi annabi Muhammad a shafinsa na
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kashe wani jami’in rundunar Yansandan Najeriya mai mukamin Inspekta a garin Falwaya dake kan hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna.
Kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC ya gargadi gwamnati da ma’aikatu game da dakatar da albashin ma’aikata da sunan annobar Coronavirus, ko kuma zaftare musu alba
Mudathir Ishaq
Samu kari