Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Mohammed Garba, ya zargi tsohon shugaban NHIS, Farfesa Usman Yusuf da saka siyasa a yaki da cutar coronavirus. Shugaban
Allah ya yi wa sarkin Rano ta jihar Kano, Alhaji Tafida Abubakar II rasuwa. Sarkin wanda ake kira da Autan Bawo, ya rasu ne a yau Asabar yana da shekaru 74 a du
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce mutum hudu ya harba da cutar coronavirus a jihar amma duk a halin yanzu sun warke. El-Rufai, wanda shine mutum na fa
A jiya ne Allah ya karba rayuwar fitaccen jarumi a masana'antar Kannywood, Ubale Ibarhim wanda aka fi sani da wanke-wanke. An yi jana'izar marigayin a safiyar J
Gumi kwararren likita ne wanda ya samu tattaunawa da jaridar New Telegraph a kan yadda shugaba Buhari ke kokarin sassauta dokar hana zirga-zirga a kasar nan.
Sanin kowa ne aure wani abu ne da ake yi da nufin zama dindindin, aure mu’amala ce da ake kullawa tsakanin namiji da ya mace da zimmar zasu kula da junansu.
Gwamnan jahar Ribas Nyesom Wike ya bayyana cewa wani fasto a jahar Ribas ya kamu da cutar Coronavirus bayan ya yi ma wani mutumi dake dauke da cutar addua.
Bambarakwai, wai namiji da suna Hajara, a nan ma shugaban cibiyar yake da annobar Coronavirus na jahar Legas, Dakta Bowale Abimbola ne ya kamu da muguwar cutar.
A ranar Juma'a an tabbatar da cewa an samu karin mutum 92 da suka harbu da cutar COVID-19 a jihar Kano, kamar yadda hukumar kula da cututtuka masu yaduwa ta bay
Mudathir Ishaq
Samu kari