Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fitaccen mawakin Hausa Nazifi Asnanic ya bayyana wa BBC cewa cikin tarihin wakokin da ya rera, ba zai taba mantawa da wakar da ya rera wa Goodluck Jonathan.
Ya bayyana haka ne yayin wani taro mai taken "makomar aikin Hajj da Umrah bayan annoba" wanda kungiyar masu ruwa da tsaki a aikin Hajji da Umrah a Najeriya suka
Hukumar kula da 'yan gudun hijira a ranar Alhamis ta bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta gina gidaje 500 don 'yan gudun hijira da ke jihohi hudu na arewaci.
Idan mutum na bibiyar kafafen sada zumuntar zaman, kusan kowa magana yake a kan cutar korona. Barkewar cutar a fadin duniya ce ta kasance kanun labarai a duniya
Hakan na kunshe ne a cikin wani takaitaccen sako da ma'aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta wallafa a shafinta da ke manhajar Tuwita. A cikin sanarwar, gwamnatin
Shugaban kwamitin yaki da annobar korona ta jihar Kano, Dr Tijjani Hussein, ya bayyana cewa makonni kadan suka rage cutar ta yi kaura daga jihar Kano ta dabo.
Wasu gungun 'yan fashi da makami sun kashe jami'an rundunar 'yan sanda takwas da su ka hada da DPO tare da yin fashi a wani tsohon banki a garin Isanlu da ke ka
'Yan Najeriya 4 sun sake zama abun alfahari ga kasarsu yayin da suka fito a cikin sahun bakaken fata masu kudi na duniya kamar yadda Africa Facts Zone ta fitar.
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta gurfanar da Kalu da Ude Jones Udeogu, tsohon darektan kudi da asusu na jihar Abia, bisa tuhumarsu
Mudathir Ishaq
Samu kari