Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ya ce da zarar gwamnati ta ba da izinin bude makarantu kuma dalibai sun koma aji, Hukumar WAEC za ta shimfida matakai da ka'idodin gudanar da jarabawar a bana.
Gwamnatin Tarayyar ta tumke damarar da ba za ta gushe ba wajen ci gaba da yaki da cin zarafin mata ta hanyar lalata wanda ya ke neman zama ruwan dare a kasar.
Ina godiya gareku, Allah ya bayar da lada ga duk wanda ya bayar tallafi ko ya taimaka wajen neman taimakon kudin ginin Masallaci," kamar yadda Kanoute ya wallaf
A ranar Asabar rundunar 'yan sanda ta gurfanar da kusan mutane 50 da aka kama a gaban kotun tafi da gidanka bisa tuhumarsu da laifin karya dokar zaman gida da
A cikin labarin da ake yadawa, an nuna cewa shugaba Buhari zai sanar da daukan matasan aiki a matsayin tukuicin kammala aikin wucin gadi na shekara biyu da su
Rundunar soji ta ce za ta damka 'yan bindigar da ta kama a hannun rundunar 'yan sanda da zarar ta kammala yi musu tambayoyi. Dakarun sojoji sun kara fafata musa
FEC ta amice da biyan jihohin adadin kudin yayin zamanta na mako - mako da ta saba gudanarwa kowacce ranar Laraba. Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ne ya jagoar
Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cutuka masu yaduwa (NCDC) ta bayyana a yau 6 ga watan Yunin 2020, an samu sabbin masu cutar korona 389 a fadin Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ja kunnen 'yan bindiga a kan su yada makamai ko kuma su fuskanci mummunan karshe mai cike da tozarci da ba su yi zato ba .
Mudathir Ishaq
Samu kari