Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wannan sabon hari da ya salwantar da rayukan mutum 10 ya auku ne a garin Ruwan-Tofa na gundumar Dansadau da ke karkashin karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara.
Rahoton hakan ya fito ne cikin wani sako da ministan harkokin wajen ya wallafa da safiyar ranar Lahadi 21 ga watan Yuni, a kan shafinsa na dandalin sada zumuta.
A tsawon shekara guda kenan kawo yanzu, bincike ya nuna cewa majalisar dattawa ta amince da nade-naden shugaba Muhammadu Buhari guda 207 tun bayan kafuwarta.
Shugaban sashen hulda da al'umma na kungiyar gwamnonin, Abdulrazaque Bello-Barkindo, shi ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis.
A wallafar da shafin ya fitar da safiyar Juma'a, 19 ga watan Yuni kan shafin sada zumunta na Twitter, ya wallafa jerin kasashen Afrika 10 mafi zaman lafiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fatattaki dogaransa 20 a kan karantsayen da ake samu a kan tsaro; harbin da aka yi a fadar Aso Rock da kuma al'amarin Kebbi.
Da ya ke mayar da martani ga masu amfani da babura domin saukakawa kansu sufuri, Baffa ya ce gwamnati ba ta dauki matakin domin muzgunawa jama'a ba, sai don mag
Wata mawakiyar Najeriya da ke zama a kasar waje ta fallasa mijinta a shafinta na Facebook bayan ta gano cewa yana da iyali a Najeriya amma ya boye mata don samu
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana yadda mijinta ya ki taimakon 'yan uwanta bayan ya biya sadakinta har kusan N600,000, jaridar The Nation Community ta walla
Mudathir Ishaq
Samu kari