Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sanarwar ta bayyana cewa dakarun rundunar soji sun sake kama wasu gagararrun 'yan bindiga biyu; Gabbe Muhammad da Muhammad Bello, a kauyen Mai Filoti da ke yank
Babu shakka sanya takunkumin rufe fuska na daya daga cikin muhimman ka'idodin da mahukuntan lafiya suka shar'anta a kiyaye domin dakile yaduwar cutar korona.
Minsitan kula da harkokin yankin Neja Delta, Godswill Akpabio, ya ce ba yana nufin 'yan majaliar bane aka bai wa kwangilolin hukumar kula da ci gaban yankin.
'Yan sanda sun damke wasu matasa 25, mata 10 da maza 15, masu shekaru 13 zuwa 17 da ake zargin su da yin bidiyon batsa a yankin Kakamega da ke kasar Kenya.
An bude kamfanin JET Motor a shekarar 2017 inda bayan shekaru biyu ya fara kera jerin motoci da ake kira JET Mover wanda ana iya tsara cikinsu gwargwadon ra'ayi
Legit.ng ta wallafa rahoton cewa Buhari zai tuntubi sauran shugabannin kasashen nahiyar Afrika a kan yadda za a samu zaman lafiya mai dorewa a kasar Mali mai fa
Shirin na N-Power wanda aka kirkiro tun a shekarar 2016, gwamnatin tarayya ta samar da shi ne domin daukar matasa marasa aiki bayan sun kammala karatuttukansu.
Otal na Dolce Hanoi Golden Lake da ke Vietnam ya bayyana a matsayin ootal na farko a duniya da aka yi wa fenti da zinari. Otal din yana da bene mai hawa 25.
Kotu ta yankewa Godwin Adeoye mai shekaru 35 hukunci bayan da aka kama shi da laifin kokarin tada bam a majalisar dattawa da kuma kamfanin tace man fetur na Naj
Mudathir Ishaq
Samu kari