Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu ‘yan kungiyan Boko Haram sun kai wata mumunan hari a kauyen Kuda-Kaya dake Jihar Adamawa An kai harin jiya Alhamis,16 ga watan Yuni
Wata 'yar shekara 45 ta haifi 'yan ukku a jihar Behue, matar wacce ta shafe shekaru 12 ta na neman haihuwa, ta haihu ne da taimakon asibiti.
Rahotannin daga gidan Rediyo na VOA Hausa na nuna cewa kiungiyar Boko haram ta bude gidan Rediyo wanda take amfani dashi wajen yada manufa
Wani gida sun ga sunan Allah a cikin kankana Makwabta sai kawo musu ziyara suke domin ganin abin al 'ajabi
Akwai yiyuwar kulob din Arsenal ya fara saka da bakin zare a gasar kwallon kafa ta firimiya kakar wasa mai zuwa inda kulob din zai fara
Hhukumar kididdiga da lissafi ta kasa watau National Bureau of Statistics ta fitar ya nuna cewa ma'aunin haw-hawar farashin kayayyaki ya hau
Lalacewar hanyoyi sun jefa mazauna wasu unguwanni cikin mummmuna hali a Legas, wanda hakan ya sa suka kokawa gwamnan jihar Ambode kan hakan.
Game da wata masaniya a ma’aikatan chanji,an sayar da naira kimanin N355 akan dalan amurka 1 a ranar litinin, amma yau ta hau N360.
Kungiyar likitocin Nijeriya (NMA)Sun bada gargadin zasu fara yajin aiki na din-din ranar litinin 13 ga watan Juni.
Mudathir Ishaq
Samu kari