Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ma’aikatan asibitin Murtala dake jihar Kano su hudu ne suka rasa rayukansu a wani mummunar hatsari kan hanyar Kano
Gwamnan ya kafa tarihi da nadin mace a matsayin babban akantar jiha da kuma arewa. Wacce aka nada tsohuwar ma’aikaciyar kuma kwamishiniyar kula da kasafin kudi da tsare-tsarare. Maihafinta tsohon akanta ne a jiha
A yayin da wasu matan ke gudun sake haihuwa saboda wahalar dake tattare da hakan, wata kuma ke kaunar cigaba da hayayyafa.
Manchester United tayi waiwaye adon tafiya, inda tayi dubi ga irin yan wasan da ta siyar a baya.
Paul Parker ya bukaci Mourinho ya sake komawa kasuwa ya sayi yan wasa akalla guda biyu idan har yanason cin kofin firimiya.
Rundunar sojin najeriya sunce suna neman wasu mutane3 ruwa a jallo saboda alakar su da Boko haram,sun baiwa Ahmed bolori da Aisha Wakil beli
Rundunar sojan ruwa tayi bajakolin wasu jiragen yaki guda 30 wadanda aka kera a Najeriya.
Wata mata yar kasan Sin tanada juna biyu kimanin watanni 17 ke nan a maimakon watanni 9 na haihuwa. Matar yar kasan Sin din mai suna wang
Mudathir Ishaq
Samu kari