Kalli yadda ake sanya kayan sawa

Kalli yadda ake sanya kayan sawa

Sanya kaya ya danganci irin tufafin ne, kokuma ya dangancin irin yanayin kayan daza’a iya yin kwalliya dashi domin ya bada irin manufar kwalliyar da akayi niyaryi. Shidai kaya akanyishi ne daban-daban kuma kala-kala ya danganci yadda mutum yake sonshi domin ya bayyana kyawun mace kuma ya fito mata da suffarta dakyau.

Kalli yadda ake sanya kayan sawa

Kayayyakin dai sun kasu kala-kala ne, amman mafi akasari anfi sanya kayan dogaye wanda suka kai gwiwa kokuma suka gaza hakan. Wanda yake zaki iya sayansu haka kokuma ki bada a dinka miki daidai dake, wanda yake yawancin su ana sanyasu da takalma masu tsini kokuma wani kalan rufaffun takalma. Haka kuma,, wani abun sha’awa da irin wadannan kayan zakiji dadi sosai, kuma zaki sakata.

Kalli dai yadda wasu suka sanya irin nasu kayan, kuma yayi musu kyau sosai sannan kuma kayan yayi musu daidai.

Asali: Legit.ng

Online view pixel