Wata mayya mata satan cikin masu juna biyu
1 - tsawon mintuna
Rahotanni na zuwa daga jihar Delta cewa wata tsohuwar mayya ta bakunci lahira bayan ta tona asirin kanta fewa tana satan ciki.
Jaridar Breaking Times ta bada rahoton cewa kafin ta mutu, tsohuwar ta fadi cewan tana hanyar dawowa daga dandalin mayu bayan ta sace cikin wata mata mai juna biyu.
Tace karfin Allah ya kayar da ita , bayan tona asirin, ta mutu.
KU KARANTA : Wani fasto yace yana da ikon kashe kowaye
A bangare daya a jihar Enugu wata mayya ta rikide ta koma shawo. Idanuwan shaida sunce mayyar da fado ne daga sama ta mutu.
Ance mayyar ta zo cutar da wani rabaran ne a Nkwo Umuiyida Enugu-Ezike,karamar Hukumar igbo eze na jihar Enugu.
Asali: Legit.ng