Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Siasia yace dole NFF su biyashi duk abinda yake binsu.
Mataimakin shugaban jam’iyar APC a yankin kudancin Najeriya Cif Segun Oni ya zargi yan siyasa da hannu cikin harin da makiyaya ke kaiwa
Fitaccen dan wasan barkwanci Jephthah Bowoto da aka fi sani da suna Akpororo ya samu karuwa bayan matarsa Josephine ta haifi diya mace.
makusanciya ga kungiyar Bokoharam Aisha Wakil ta bayyana cewa a shirye kungiyar take don shiga tattaunawar sulhu da gwamnati.
Hotunan wasu ma’aurata da suka shafe shekaru 52 suna tare a zaman aure inda suke sanya kaya iri daya kullum ya yadu sosai a shafin yanar gizo.
Rundunar sojan kasarnan tayi bayani dangane da aiki na musamman data kaddamar a yankin Neja Delta mai taken ‘Operation Crocodile Smile’
Rundunar sojan kasarnan tayi bayani dangane da aiki na musamman data kaddamar a yankin Neja Delta mai taken ‘Operation Crocodile Smile’ wato samamen dariyar...
Rundunar sojan kasarnan tayi bayani dangane da aiki na musamman data kaddamar a yankin Neja Delta mai taken ‘Operation Crocodile Smile’ wato samamen dariyar...
Faston mai suna Emmanuel Makandiwa,yayi ikirarin cewa yan da karfin ikon kashewa. Ya fadi dukkan wannan ne a wata jawabi da ya gabatar
Mudathir Ishaq
Samu kari