Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sadiya Gyale ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta a shafin sada zumunta na Instagram, ta kuma yi kiba ba kara yadda aka san ta ba.
Ganin yadda ake maganin kaba, kai na dada kumburi dangane da matsalar cin hanci da rashawa a Nigeria, a ranar Litinin 19 ga watan Satumba Nuhu Ribadu ya bayyana wasu hanyoyi 12 da za a iya maganin matsalar. Continue...
Rundunar yansandan jihar Legas sashin kai dauki (RRS) sun kama wani mai suna Deji Ayoola da ake zargi da yi ma pasinjojin mota sata a Legas.
A jiya,19 ga watan Satumba, kudin Najeriya Naira ta kara daraja akan dalar Amurka a Kasuwan bankuna.
Wani mutum ya kashe 'yarsa bayan data kubuta daga ciwon daji datayi fama dashi
Gwamnan jihar Barno, Kashim Shettima ya bayyana yadda yake yawo a jihar sa ba tare da mota mara jin harsashi ba kwanaki bayan bikin sallah.
Gwamnan Neja Abubakar Sani Bello ya roki gwamnatin tarayya da ta kammala aikin da ta fara kan hanyar Suleja zuwa Minna na raba shi zuwa tagwayen hanyoyi.
Tauraruwar yayan shugaban kasa Muhammadu Buhari Halima da Zahra Buhari ta hasakaka sosai a yayin wani bikin aure a Kaduna.
Mudathir Ishaq
Samu kari