Yayan Buhari sun cinye taron biki a Kaduna
1 - tsawon mintuna
Tauraruwar yayan shugaban kasa Muhammadu Buhari Halima da Zahra Buhari ta hasakaka sosai a yayin wani bikin aure a Kaduna.

KU KARANTA: Kyawawan yayan shugaban kasa Buhari (Hotuna)
Ita dai Halima mata ce ga Babagana Sheriff, ita kuma Zahra ba tayi aure ba. An hange su ne a bikin wata kawarsu Hadiza a kan titin Sultan dake unguwar Sarki Kaduna.

Wadda tayi aikin daukan hotunan bikin itace Aisha Danbatta, kuma ta daura hotunan amarya da angon, tare da na Halima da Zahra Buhari a yanar gizo.
Ga kada daga cikin hotunan.



Asali: Legit.ng