An bayyana cewar Cristiano Ronaldo yana soyayya

An bayyana cewar Cristiano Ronaldo yana soyayya

- An bayyana cewar Cristiano Ronaldo yana soyayya da tsohuwar sarauniyar kyau ta kasar Sfaniya.

- Haka kuma an bayyana cewar Desire Cordero taje garin Madrid domin ta same sa.

- Dan kwallon dai ya amince dayin soyayyar ne da ita bayan daya ga kyawunta a Instagram.

An bayyana cewar Cristiano Ronaldo yana soyayya

Dan wasan Real Madrid kuma dan asalin kasar Portugal Cristiano Ronaldo, an bayyana cewar yana soyayya da tsohuwar sarauniyar kyau ta kasar Sfaniya wato Desire Cordero.

Acewar Gomins.com Via Spanish gossip Magazine corazon CZN, jaruman sun kai kimanin wata daya suna tare, inda harma ita sarauniyar kyawun taje garin Madrid domin domin ta samu karin kusanci dashi sabon masoyin nata.

An bayyana cewar Cristiano Ronaldo yana soyayya

Haka kuma, an bayyana cewar Ronaldo ya samu natsuwa ne akan jarimar bayan daya ganta a shafinta na Instagram.                       Wannan shine soyayyar Ronaldo na farko mai karfi tun bayan daya rabu da jarimar 'yar fim dinnan kuma 'yar gasar kwalliya da iyasa kaya wato Irina Shyak a farkon shekarar 2015.

Inda za'a iya tunawa, anga Ronaldo yana hutunsa tare da wasu mata da dama wanda suka hada da Miami Model Cassandre Davis.                                               Ga sauran hotan na sabuwar budurwar Cristiano Ronaldo.

An bayyana cewar Cristiano Ronaldo yana soyayya
An bayyana cewar Cristiano Ronaldo yana soyayya

Shin soyayyar Cordero da Cristiano Ronaldo zai dore kuwa?

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng