Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
mutane shidda ne suka rasa rayukansu sakamakon wata kazamar rikici data kaure tsakanin wasu kungiyoyin matsafa a jihar Ribas
Najeriya ta samun yancin kai daga hannun turawan mulkin mallaka na Birtaniya a shekara 1960, daga lokacin zuwa yanzu, tsawon lokacin zuwa yanzu da akwai abubuwa da yawa da suka canza a kasar, ga wasu 13 daga cikinsu.
Wasu Fulani Makiyaya sun kashe kutane 3 ,sun jinkita 6 kuma sun banka ma kauye wuta a jihar Kaduna.
Wani shugaban kungiyar yan ta'addan Boko Haram mai suna Abubakar Shekau yace wanda akidar Shi'a ba musulunci ba ne.
Wani mutum ya rasa ransa sakamakon hatsarin mota yayin da wata babbar motar tanka dauke da mai ta fada kan wata karamar mota.
Wata budurwa yar kasuwa mai suna Abosede Tumininu ta yanke jiki inda ta fadi ta mutu a ranar Alhamis 22 ga watan satumba.
Dalilai 7 da arewacin Najeriya ba sa so Najeriya su rabu, sun hada da Man fetur, safarar ruwa, kasuwanci, Ilmin boko da sauransu
An kama wani mutum yana kwanciya da 'yarsa ta cikin sa mai kimanin shekaru 15 a jahar Legas
Inda aka rika kashe mutane ana kone-kone, abinda ya jaza kafa dokar ta baci a jihar. Haka dai akayi ta tafiya har safiyar 15 ga Janairu 1966
Mudathir Ishaq
Samu kari