Najeriya a shekarun 1960 da kuma yanzu
1 - tsawon mintuna
Najeriya ta samun yancin kai daga hannun turawan mulkin mallaka na Birtaniya a shekara 1960, daga lokacin zuwa yanzu, tsawon lokacin zuwa yanzu da akwai abubuwa da yawa da suka canza a kasar, ga wasu 13 daga cikinsu.
Asali: Legit.ng