Shugaba Buhari ya nada sabbin kwamishinonin INEC 6

Shugaba Buhari ya nada sabbin kwamishinonin INEC 6

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sunayen kwamishinoni 6 domin tabbatar da su a hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta INEC da kuma sunaye 5 ga hukumar yawan mutanen tarayya.

Shugaba Buhari yayi bayani ga majalisar dattawa cewa yana neman a tabbatar da sabin kwamishinonin bisa ga sashe 154(1) na kundin tsarin mulkin Najeriya .

Shugaba Buhari ya nada sabbin kwamishinonin INEC 6
President Muhammadu Buhari

Game da cewar jaridar Daily Post, majalisar dattawan a ranan Alhamis, 29 ga watan Satumba ta tattauna akan sunayen da shugaban kasa ya turo domin tabbatarwa.

Shugaban majalisar datawan, Bukola Saraki ya karanta wasikun 2 a zaman majalisar da suka domin tabbatar da kwamishanonin INEC 6 da NPC 5

Game da wasikar, kwamishanin guda 6 sune :

KU KARANTA: Muhimman labarai a ranan Alhamis

Kwamishinonin NPC sune:

Nadin kwamishinonin ya zo ne bayan damuwa akan rashin kammala zaben da INEC keyi wanda kuma majalisar tayi kuka akai.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel