Tirkashi:Mahaukaci na sumbantan mahaukaciya a fili
1 - tsawon mintuna
- An ga wani mahaukaci na sumbantan mahaukaciya a jihar Bayelsa
- Da alamun cewa mahaukatan na soyewa irin tasu
- Kana kuma mahaukaciyar nada juna biyu kuma ana zargin aikin mahaukacin ne
A jihar bayelsa ne wani mahaukaci da wata mahaukaci suke nuna ma juna soyayya a kan titi. An gansu suna sumbantan juna wanda ke nuna cewa suna soyewa.
KU KARANTA: Shugaba Buhari ya yadda da akwai kura-kurai a zabukan Najeriya, ya amince da daukar wannan matakin
Game da marubucin shafin sada zumuna ta Facebook, wanda ya watsa hotunan yadda suke nuna ma juna soyayya a fili babu jin kunyan jama’a ya sanya mutane na Magana a jihar Bayelsa.
An ga matan da juna biyu kuma ana zargin cewa mahaukacin ne yayi mata ciki
Asali: Legit.ng
Tags: