Hotuna 6 na santalelen yaron Buhari, Yusuf Buhari

Hotuna 6 na santalelen yaron Buhari, Yusuf Buhari

Yaron shugaban kasa Buhari namiji daya tal! Shine Yusuf Buhari, Yusuf ya zamto saurayi namiji daya fi samun kulawa da daga yan mata, har a kai ga wasu yan matan suna amfani da sunansa ba tare da ka’ida ba.

Wannan ke nuna irin matukar kyawu da Yusuf Buhari yake da shi.

1. Yusuf a cikin shigar mutunci

Sanannen abu ne cewa samarin Hausa/Fulani suna da kyawun gani, don haka ba abin mamaki bane da Yusuf yayi kyawun kai.

Hotuna 6 na santalelen yaron Buhari, Yusuf Buhari

2. Sanye da manyan kaya

Hotuna 6 na santalelen yaron Buhari, Yusuf Buhari

Yusuf yana da cika ido a cikin babbar riga, kayan al’adun hausa. Daga ganin yadda ya ke rike da jakar hannun sa, kasan dole yan mata suyi rububinsa.

KU KARANTA: An sake gano dala miliyan 40 a asusun Patience Jonathan

3. Koyi da magidanta

Hotuna 6 na santalelen yaron Buhari, Yusuf Buhari

Nan Yusuf ne rike da kanwarsa Hanan. Duk mace tana son namiji mai girmamata, duba da yadda Yusuf ya rike kanwarsa Hanan, kai kasan yana da tarbiyya.

4. Kyakkyawan saurayi

Hotuna 6 na santalelen yaron Buhari, Yusuf Buhari

Duk yadda ka kalli Yusuf, ta ko ina kasan ya kai kyakkyawan saurayi

5. Kai Namiji

Hotuna 6 na santalelen yaron Buhari, Yusuf Buhari

Duk inda Namiji ya kai, Yusuf ya kai

6. Kyan da ya gaji Ubansa

Hotuna 6 na santalelen yaron Buhari, Yusuf Buhari

Yusf tare da shugaba Buhari. Yusuf ya nuna ma duniya shi mutum ne mai saukin kai, don haka yan mata ke azalzalarsa.

Asali: Legit.ng

Online view pixel