Muhimman Labarai a ranan Alhamis

Muhimman Labarai a ranan Alhamis

Jaridar Legit.ng ta tattaro muku muhimman labarai da suka kani a jiya, Alhamis, 29 ga watan Satumba.

1. Godwin Obaseki ya lashe zaben Jihar Edo

Muhimman Labarai a ranan Alhamis
Godwin Obaseki

Dan takaran gwamnan Jihar Edo karkashin jam’iyyar APC, Godwin Obaseki ya lashe zaben.

2. Kayi sufuri a yanar gizo ta karanta labaran Jaridar Legit.ng ba tare da sisi ba da layin Airtel

Muhimman Labarai a ranan Alhamis

Garabasa ! ka sha labaran duniya da na gida a kyau ba tare sisi ba da layin sadarwan Airtel

3. PDP tayi watsi da sakamakon zaben Edo

Muhimman Labarai a ranan Alhamis

Jam’iyyar PDP tayi watsi da sakamakon zaben jihar Edo da hukumar gudanar zaben ta kasa mai zaman kanyta ta sanar

4. Zaben jihar Edo: Jami’an tsaro sun mamaye ofishin INEC

Muhimman Labarai a ranan Alhamis

An tura jami’an tsaro ofishin INEC da ke jihar Edo domin tabbatar da tsaro lokacin da jami’an INEC ke sanar da sakamakon zaben

5. Najeriya tana gab da fita daga cikin halin matsin tattalin arziki

Muhimman Labarai a ranan Alhamis
Ministan kudi Kemi Adeosun

Mrs,Kemi Adeosun tayi kira da yan Najeriya da suyi kyakyywan zato cewa kasar ta kusa fita daga ckin halin da take ciki.

6. Soji sun damke dan Boko Haram a kasuwan dabbobi

Muhimman Labarai a ranan Alhamis

Da alamun cewa jita-jitan cewa yan Boko Haram na sajewa a Fulani makiyaya gaskiya ne yayinda rundunar soji suka kai farmaki suka damke guda daya

7. Son mulkin Amaechi a 2019 karya ne : APC zuwa ga Jonathan,PDP

Muhimman Labarai a ranan Alhamis
jonathan da Amaechi

Jam’iyyar APC shiyar jihar Ribas tayi watsi da jita-jitan Jam’iyyar PDP cewa ministan Sufuri,Rotimi Amaechi na da niyyar mulki a 2019.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng