Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan ya ce bayan tuntuba da neman jin ta bakin wasu daga cikin makusantansa na jiki da kuma jam’iyyar PDP reshen jihar, ya yanke shawarar yin watsi da tayin.
Ana kallon nahiyar Afrika a matsayin nahiyar da ta fi kowacce talauci a duniya. Amma kuma, wadannan kyawawa birane a Afrika za su iya gogayya da wasu birane.
Cikin wasikar, Gambari ya sanar cewa Mista Abbas zai kasance shugaban jami'ar har na tsawon wa'din shekaru biyar wanda zai fara aiki daga ranar 18 ga Agusta.
Hakan ya fito ne daga bakin babban jami’i mai kula da hulda da al’umma na rundunar ‘yan sandan, Gambo Isah, cikin sanarwar da ya fitar ranar Asabar a Katsina.
Da wannan ne adadin 'yan Nigeria da aka kwaso daga UAE ya zama 2,353 yayin da ake sa ran kwaso sauran 'yan Nigeria da suka makale a daular. A farkon watan Yuni,
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'azziyar rasuwar Alhaji Shehu Rabi’u, yayin da Atiku ya aika sakon ta'aziya ga iyalan Sanata Kashamu wadanda suka
Ejiofor ya yi kira da a yi garambawul a fadin kasar, ba wai a fannin gine gine ko rayuwar mutane ba, har ma da fannin tsaro ma damar ana son kawo karshen ta'add
Gargadin shugaban kasar ya zo ne ranar Laraba bayan karbar rahoto daga fadar shugaban kasa mai yaki da cutar korona wanda ke karkashin jagorancin Boss Mustapha.
Kakakin rundunar 'yan sanda na jihar, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, shi ne ya sanar da hakan yayin zantawa da manema labarai na gidan Rediyon Freedom da ke Kano.
Mudathir Ishaq
Samu kari