Kalli hoton wata matashiyar yarinya tare da saurayinta

Kalli hoton wata matashiyar yarinya tare da saurayinta

Wani matashin mutumi ya sanya hotunan tare da budurwarsa 'yar shekara 14 a shafinsa na facebook, yana sumbatar ta kuma yana tabata.

Kalli hoton wata matashiyar yarinya tare da saurayinta
Saurayi da Budurwa

Matashiyar yarinya tare da saurayinta alokacin da suke tare.

Haton dai anga matashin yana taba yarinyar kuma yana sumbatar ta, a inda akaga yana taba sassan jikinta a hotunan. Wani mai suna Aguguo Ifechi ya sanya hotunan a shafinsa na Facebook, sakamakon sanayyar da yayima yarinyar 'yar shekara 14.

Inda ya rubuta bayanai akan ta kamar haka: " wannan 'yar karamar yarinyar shekarun ta 14 a duniya, mun zauna unguwa daya dasu, daga baya kuma suka tashi daga unguwar. Zan iya tunawa lokacin da suke makaranta daya da karamar kanwata inda daga baya Baban mu ya maida ita makarantar gwamnatin tarayya wato FGC".

KU KARANTA KUMA: Wani mutum ya saki machizai 285, kawai sai wannan abun ya

"Haka kuma, zan iya tuna lokacin da mamansu zatayi tafiya tabarsu ita da yan uwanta, sai su dunga kwana da samari saikace karuwai. Duk da haka ban yarda dacewa yarinyar nan mai shekaru 14 mai suna Gift Simeon zata iyayin wadannan abubuwan ba".

"Gaskiya nayi kamar zanyi kuka dangane da wannan abun, wanda yakaiga har na tausaya mata da kuma iyayenta saboda ganin halin da take ciki. Yanzu kanwata da suke aji daya da ita wacce shekarun ta 13 ta wuceta a karatu wanda take karatun kimiyya da fasaha".

"Yanzu kuma, idan batayi hankali ba, idan ta girma ta fara saida timatir, saita fara cewa shedan ne yake bibiyar ta. Saboda haka dan Allah idan ke uwa ce kiyi kokari ki dunga sa ido akan yarinyar ki sosai dan dugun fadawa irin wannan halin ko kuma bin mutanen banza ko kawayen banza".

"Godsgift Simone wacce antin Favour ne, dan Allah kada ki biye halin 'yar uwan ki, ki canza tsarin rayuwarki, banaso ki bata rayuwarki a wannan dan shekarun naki. Sannan gare ku samari, Allah ya shirye ku".

Ku kalli wani bidiyo:

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng