Jerin sunayen kasashen da Shugaba Buhari ya ziyarta

Jerin sunayen kasashen da Shugaba Buhari ya ziyarta

– Tun hawan karagar mulki, shugaba Buhari yayi tafiya 34 kasan waje

– Jaridar NAIJ.con ta gano cewa shugaba Buhari ya rage tafiyarsa tun lokacin da yaje landan jinya

– Shugaban kasan ya kasance yana fuskantar suka game da tafiye-tafiyen da yakeyi

Jerin sunayen kasashen da Shugaba Buhari ya ziyarta
Shugaba Buhari

Tafiye-tafiyen da shugaba Buhari yayi ta amfani diflomasiyyar Najeriya da kuma hulda kasa da kasa da wasu kasheshen duniya.

Karshen makon da ya gabata ne shugaban ya dawo daga kasae Jamus inda ya gana da kansilar Jamus, Angela Merkel.

Zuwa yanzu dai, shugaba Buhari ya ziyarci kasasshe 22

KU KARANTA: Yan daba sun kashe wani tela a jihar Legas

Ga jerin sunayen kasashen:

1. Jamhuriyyar Nijar (Yuni 2015)

2. Chadi (Yuni 2015, Augusta 2016)

3. Jamus (yuni 2015, Oktoba 2016)

4. Afrika ta kudu (Yuni 2015, Disamba 2015)

5. Amurka (Yuli,Satumba 2015, Maris, Satumba 2016)

6. Kamaru(Yuli 2015)

7. Jamhuriyyar Benin(Augusta, Disamba 2015, Junairu 2016)

8. Faransa (Satumba 2015, Febrairu 2016)

9. Ghana (Satumba 2015)

10. India (Otoba 2015)

11. Sudan (Oktoba 2015)

12. Iran (Nuwamba 2015)

13. Malta (Nuwamba 2015)

14. Dubai (Junairu 2016)

15. Kenya (Junairu, augusta2016)

16. Habasha(Junairu 2016)

17. Ingila (Febrairu,Mayu,Yuni 2016)

18. Misra(Febrairu 2016)

19. Saudiyya (Febrairu 2016)

20. Qatar (Febrairu 2016)

21. Equatorial Guinea (Maris 2016)

22. Sin (Afrilu 2016)

Asali: Legit.ng

Online view pixel