Sunayen wayoyin da zasu daina daukan WhatsApp
Manyan wayoyi da dama zasu rasa daman amfani da shahararren tsarin sada zumuntan nan mai suna Whatsapp, wanda yan Najeriya suka saba amfani da shi wajen hira da kasuwanci.
A wata hira da kamfanin tayi da BBC a watan Maris din bana, tace zata hana wasu manyan wayoyi amfani da Whatsapp. “whatsapp zai daina aiki akan wayoyi da suka hada da Blackberry 10, Nokia Symbian S60 da wayoyi masu amfani da Windows 7.1.” kamfanin tace tana so ta fuskanci habbaka sauran wayoyin da jama’a suka fi amfani dasu ne.
Whatsapp mallakar kamfanin kafar sadarwa ta Facebook ne, kuma mutane sama da biliyan daya ke amfani da shi, amma zai daina aiki akan wasu kididdigaggun wayoyi daga watan Disambar 2016, amma zata cigaba da aiki kan wayoyin Blackeberry masu amfani da Android.
Duk wayar dake amfani da Android 2.1, Android 2.2 , Blackberry OS 7, Blackberry 10 , Nokia S40, Nokia Symbian S60 , Windows Phone 7.1 Whatsapp zai daina aiki a kansu. Ga jerin wayoyin da whatsapp zasu daina amfani da Whatsapp:
Nokia S40 Phones
Nokia 500
Nokia E6
Nokia 5228
Nokia 5230
Nokia E63
Nokia 5233
Nokia E66
Nokia 5235
Nokia 5250
Nokia E7
Nokia 5320
Nokia E71
Nokia 5530
Nokia E72
Nokia 5630
Nokia E73
KU KARANTA: An kashe Fulani makiyaya 14 a jihar Kaduna
Nokia 5700
Nokia 6124
Nokia N82
Nokia 6210
Nokia N85
Nokia 6220
Nokia N86 8MP
Nokia 6290
Nokia N95
Nokia 6650
Fold Nokia N95 8GB
Nokia 6700
Nokia 6710
Navigator
Nokia N96
Nokia 6720
Nokia C5-03
Samsung SGH-G810
Nokia C6
Samsung SGH-iNNN
Nokia C7
Samsung SGH-L870
Nokia E5
Sony Ericsson Satio
Nokia E51
Sony Ericsson Vivaz
Nokia E52
Sony Ericsson Vivaz Pro
Nokia E55
Nokia Asha 201
Nokia Asha 300
Nokia Asha 302
Nokia Asha 303
Nokia Asha 306
Nokia Asha 311
Nokia C3-00
Nokia C3-01
Nokia X2-00
Sai dai yayin da Whatsapp zata yi asarar masu hurda da ita a Najeriya, Legit.ng ta shiga wani yarjejeniya da kamfanin sadarwa na Airtel da zai ba abokan huldar mu daman shiga yanar gizo kyauta. Wannan shirin zai baku daman kasancewa cikin samun labarai ingatattu a koda yaushe.
Asali: Legit.ng