Likita ya fitar da wani abun mamaki a cikin tumbin wani (Hotuna)

Likita ya fitar da wani abun mamaki a cikin tumbin wani (Hotuna)

Wani likita an ruwaito wai cewar ya fitar da kayan mata dan kamfai da rigar mama a cikin tumbin wani mutum a kasar Amurka.

Likita ya fitar da wani abun mamaki a cikin tumbin wani (Hotuna)
Likita ya fitar da wani abun mamaki a cikin tumbin wani (Hotuna)

A kwanan baya ne dai labarin yadu a kasar ta Amurka inda aka ce wai likitan ya fitar da abun al'ajabin.

Labarin dai ya fita ne sakamakon sanya hotunan kayan sawar na mata da likitan yayi a shafin sa na sada zumunta na Instagram sannan kuma ya bayyana yadda lamarin ya faru.

A wani labarin kuma, rahotanni daga Fadar Shugaban kasa sun nuna cewa akwai yiwuwar Shugaban Kasa Muhammad Buhari zai yi waje Rod da wasu ministoci goma a cikin sabuwar shekara bisa rashin tabuka komai tun bayan da aka rantsar da su.

Likita ya fitar da wani abun mamaki a cikin tumbin wani (Hotuna)
Likita ya fitar da wani abun mamaki a cikin tumbin wani (Hotuna)

Wata majiya da fadar Shugaban ta nuna cewa za a kuma yi wa wasu ministocin canji ma'aikatu wanda ya dace da kwarewar su. An dai jima ana hasashen Buhari zai dauki wannan mataki musamman yadda ake ci gaba da koke a kan wasu ministocin nasa wadanda suka shige ribibi.

To fa! Ko me yakai wannan a cikin dan adam?

Ku biyo mu a tuwita: @naijcomhausa

Ku biyo a shafin fezbuk: Legit.ng Hausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel