Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jami’an yan sandan jihar Jigawa sun tsare magoya bayan gwamna Sule Lamido guda 148 a jihar jigawa yayinda suka shirya wani taro domin girmama tsohon gwamnan
Tsoho mai ran karfe, sunan wani tsoho kenan mai shekaru 77 wanda yake jan mota da wuyansa sobada tsananin karfin sa, kuma yana jan mutane 15 da hannu daya
Ga wasu abubuwa 10 da ka iya mayar da kai attajiri a wannan shekara idan ka kiyaye da su, a bisa shawarar wani masani kan kasuwanci da harkar tattlin arziki
Kamar yau da kullum, Jaridar NAIJ.com bata gushe tana tattaro muku muhimman labaran da suka faru a jiya ba ranan Litinin 2 ga watan Junairu 2017. Ku karanta
Matan aure a dandalin sada zumunta da muhawara na Facebook da Instagram da Snapchat da sauransu na bayar da kafar da 'yan mata za su rabasu da mazajensu
Wasu yan bindiga kimanin 60 a karshen makon da ya gabata sun kai hari karmar hukumar Rafi a jihar Neja inda suka kashe mutane 4 ,sukayi garkuwa da mutane 30
Wasu rahotanni da ba'a tantance ba sun nuna shugaban kasa, Buhari na shirin sasanta rikicinsa da tsohon Gwamnan Lagos Bola Tinubu ta hanyar nada yaran sa.
Gwajin da aka yiwa shinkafar dai ya tabbatar da cewa amfani da ita zai iya haifar da illa ga al'umma saboda kwayar cutar bakteriyar da ke cikin shinkafar.
Shugaba Buhari ya kara jaddada kin amincewa da karya darajar Naira da kuma kara farashin kudin man fetur saboda abunda ya faru d shi a kan mulkin shekarar 1985.
Mudathir Ishaq
Samu kari