Ban yi nadama da na kashe mama na ba – Inji mata shekara 21

Ban yi nadama da na kashe mama na ba – Inji mata shekara 21

- Wata mata da ta kashe maman ta, ta tura a akwati ta fito ta bayyana duk yanda abun su ka faru

- Da can, Alkali dake riken maganan yace ita maitamakin kisa ce da cewar ainihin mai kisan, saurayin ta ne. an ba shi saurayin, shekara 18 a kurukuku

Ban yi nadama da na kashe mama na ba – Inji mata shekara 21
Yarinya ta kashe maman ta akan ita maman ta kashe baban yarinya.

Yanzu Heather Mack ta fito ta na ce wa ita ta kasha mamanta da kanta bayan an bata shekara 10 da cewar, bata aikata kisan ba.

Wai ta kasha maman ta ne domin sakamako abin da uwar ta wa baban ita Heather.

An sare Heather da saurayin ta a lokacin yanda a k aba saurayin ainihin laifi. Yanzu Heather ta fito tan cewar, ita ta kashe maman ta mai shekara 62 da kanta.

KU KARANTA: Karfin hali, ɓarawo yayi girki a gidan daya shiga sata, har da wanka da ruwan ɗumi

Wai ta yi ne don ta biya ma uwar akan kisan da ta yi baban wanda ya na rera wakan jazz, James Mark da ya mutu a shekarar 2006 akan tafiya zuwa Athens.

Da Heather ta san cewar, maman ce ta kasha baban ta, ta fara shirye shirye yanda za ta kashe ta. Da saurayin ta ya ce kar ta yi haka, kar ta nemi masu aiki kisa, sai ta yi fishi ta ja shi cikin maganan.

Heather Mack ta yi kamar, ta na magana da saurayin ta kunma siya takkadar tafiyar su da saurayin da ita duk a cikin kudin maman.

KU KARANTA: Jami’an tsaron farin kaya sun daƙile harin kunar bakin wake a Maiduguri (Hotuna)

Heather ta ce: "Bayan haka na samu duk mugur tunani nan cewar, ina son kashe mama na a cikin dakin gidan hutu yanda ta kashe baba na. yanda na sa saurayi na a damuwan na yi nadama ba yanda na kashe ta ba. Na yi nadama yanda na sa Tommy aciki, duk yanda abin ya nuna baa bin ma kyau ba, ban yi nadama ba.”

Heather ta ce, bayan ta kashe mamanta, ta gaya wa saurayin ta cewar idan bai tamake ta ba, za ta gaya wa yan sanda cewar, shi ya kashe.

Loyan ma ya lalibe shi saurayin ya yarda domin kar a kashe shi.

Ta na fada: "Abin da ya san a yi wannan daga suciya na ne, fada na ne, ban a Tommy ba. Tommhy bai san komai ba. Ka ya hakuri, ina son ka sosai. Na yi nadama cewar a dauke ka wani mai kisan kai.”

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng