Abubuwar 6 da su ka sa matan Hausa daban acikin mata
Ko ina an san mata Hausawa da irin rayuwa daban. Wannan banbanci ya sa, ba za ayia hada su da sauran mata ba.
Matan arewa na da irin alhadan su wanda ya babanta da sauran mata a Naijeriya har duk duniya.
1. Yanayin sa kayan su daban
Yanayin sa kaya: Matan Hausawa na da kaya daban daban da su ke sa ma ko wani biki. Akwoi kaya na sawa a gida, wannan shi ne kayan aiki. Matan Hausawa ba su wasa da waennan kaya. Wanda mijinta ba yi da kudi, za ta daura kayan da sun sufa a gida. Da sufan kayan kam, su na nan da saptan su.
KU KARANTA: Hirar BBC: Kakakin jam’iyyar APC ya goyi bayan Aisha buhari
Matan masu kudi kunma ko wani lokaci suna nan a cikin kaya masu kyau. Tun da sassafe da sun yi wanka, za su daura kaya kamar za su tafi ngwar.
Da matan masu kudi da matan talaka, su na da yanda su ke karbin mijin su da sun dawo daga aiki.
Da ya rege hawa biyu ko uku da mazan su dawo, sai matan su yi wanka, su soma kwalya su yi kyau. Sannan su zauna a zaure ko kuma a baban daki su na jiran mijin ya dawo.
Dalili wannan shi ne, tun da safe da ya tafi, ya kamata ya dawo ya taradda matar sa sassap.
KU KURANTA: Bayan wata daya da barin “Kitchen da dayan dakin”, Aisha Buhari ta dawo Najeriya (Hotuna)
Sannan kuma nza su fita biki ko wani abin, za su sa kaya masu kyau da gele ko kuma su saka hijabi.
2. Yanayin dafa abinci su daban
Yannayin dafa abinci: Hausawa na da abinci su na alhadan. Duk ire ire abincin nan ne mata sun yia dafa. Babban miyan matan Hausawa shi ne miyan taushe. Wannan a na dafa ne da kashi, nama, tomatir da kabewa. Akwoi kuma miyan kuka da kubewa, akwoi miyan farfesu. Da ferfesu dinna ne su ke wa mijin su dage dage.
Matan Hausawa ba za ta ba mijin ta abinci ba dasu kayan lemu, abarba, ayaba da sauran su ba. Su na kuma hada zobo a matsayin wine na turawa, ga kunun zaki, kunun aya da kunun gyada.
Kaman turawa, su na san laashe alewa, su kan yi da kansu ko kuma si siya.
KU KARANTA: Aisha Buhari ta gama ziyararta na kasar Amurka, zata dawo Najeriya (Hotuna)
Bayan anyi duk wannan ciecie, sai su soma hira da mijinsu. In akwoi abinda su ke bukata daga wajen mijin, anan ne za su tambaye shi.
3. Yanayin magana/hira ko kuma waka daban
Yanannyin magana: Matan Hausawa ba su cika magana ba, tun su na yara a ke nuna musu cewar, yawan magana ba kyau ma mace. Ama wasu kuma da su na da yawan magana, ya kan wuce misali. Ko su na hira da mijin, an fi so mijin ne ya yi yawanci magana.
Matan Hausawa na san yin waka, su dinga rerrawa waka cikin finafinai Hausa.
4. Yanayin rike yaro da goyo yara daban
Yannayin goyon yaro: Tun yara na kankani za su nuna musu cewa, su rike tarbiya da kuma darajan iyaye. Matan Hausawa basu a yawan kusa da yaran su maza tun ba dan fari. Saboda kunya kunya dake tsakanin su.Yannayin goyon yaro: Tun yara na kankani za su nuna musu cewa, su rike tarbiya da kuma darajan iyaye. Matan Hausawa basu a yawan kusa da yaran su maza tun ba dan fari. Saboda kunya kunya dake tsakanin su.
KU KARANTA: Aisha Buhari ta gargadi mijinta, shugaba Buhari cewa bazata goyi bayansa ba a takarar 2019
5. Yanayin zama da miji daban
Yanayin zama da miji daban: Yawancin lokaci, matar Hausawa na jin kunya mijin su. Abin da ya sa haka shi ne, yawanci na aure zumunta ko kuma auren namiji da ya girme su sosai. Wannan ya na sa matan Hausawa na kunya miji.
6. Yanayin shara da kuma jarejare na gida daban
Yanayin shara da kuma jarejare na gida: Ko yanda mata Hausawa ke shara daban ne da sauran mata. Su na da sunsiya daban daban ma ko wani wuri. Da sunsiya laoshi su ke share kan tangaran kasa, sementi ko kuma kan kasa.
KU KARANTA: Yusuf dan shugaba Buhari, da ya’yansa mata sun hallarci taron mahaifiyyarsu
So biyu su ke shara a ranar daya, da sassafe, da kuma in miji ya kusa dawowa da yanma. Duk ina zai yi sap sap.
Daga su har kan yaran su ba su a zama a daki bayan a gera komei na yanda ya kamata. Matan Hausawa na san daki ya yi haske da kuma kamshi. Shinpidan gado yana nan kulun yanda ya kamata.
Duk abubuwar nan na daga ciki abin da matan Hausawa ba su wasa da. Yana ciki abubuwar da ya su daban da sauran mata.
Asali: Legit.ng