HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960

HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960

- Ana cewa wanda kyaun gani yana idon mutane da kuma akwai wasu yan matan da kyaun ganin su zai tafi burge namiji

- A Najeriya kuma, akwai irin wadannan mata, tun lokacin kasar ta samu yancin kai a 1960, wasu shugabannin Najeriya suna da matansu mafi kyau sosai

Akwai muhawara tsakanin wasu yan Najeriya da uwargidan Shugaban kasa mai suna Aisha Buhari zata tafi burge mutane domin matar mai kyau ce. Amma, wasu mutane suna cewa wanda marigayiyar Maryam Babangida itace uwargida mafi kyau tun kasar Najeriya ta samu yancin kai a shekarar 1960.

KU KARANTA: LABARI DA DUMI-DUMI: Shugaba Buhari ba zai dawo gobe ba saboda wadannan dalilai

Saboda da akwai wani dan jarida da kuma dan Najeriya ya buga hotunan matansu mafi kyau 5 na shugabannin Najeriya.

1. Maryam Babangida

Itace uwargidan tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamosi Babangida. Itace mai kafa gindin shirin ana kira ''Better Life for Women'' a lokacin mulkin mijinta. Ta mutu a watan Disamba 27, 2009 sakamakon cutar daji ko cutar kansa.

Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai
Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai

2. Mariam Abacha

Tana nan da rai a jihar Kano, bata mutu ba. Mijinta ne marigayi tsohon shugaban soja mai suna Janar Sani Abacha

HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960
HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960

3. Aisha Buhari

A yanzu, itace uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Tace bata so ofishin matar shugaban Najeriya.

A shekara da ya wuce ta bukaci ma mijinta cewa ba zata zabi shi har ya gyara matsalolin kasar.

HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960
HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960

4. Turai Yar'Adua

Matar marigayi Umar Musa Yar'Adua bata yi magana a gaban yan jarida ba tun tsohon shugaban ya mutu a shekarar 2010. Ana cewa a lokacin mulkin mijinta itace shugabar na 2.

HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960
HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960

5. Fati Abubakar

Wata matar tsohon shugaban soja Abdusalam Abubakar mai shari'a ce. Kuma mai hakuri ce. Ana cewa wanda bata so rayuwar mai tsada.

HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960
HOTUNA: Uwargida mafi kyau guda 5 tun lokaci Najeriya ta samu yancin kai a 1960

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng