Abubuwa 20 da fasto ya gani batun Naijeriya a shekarar 2017

Abubuwa 20 da fasto ya gani batun Naijeriya a shekarar 2017

- Wani babban fasto na Champions Royal Assembly, Joshua Iginla ya bayyana abubuwa ishirin da ya gani akan Naijeriya a shekara alif dubu biu da goma sha bakwai.

- Iginla ya ce abubuwan da ya gan, za su faru ne akan kasan ta dauki mataki, a bi hanyar da ya kamata a kan su.

abubuwa ishirin da pastor ya gani batun Naijeriya a shekara 2017

Daya daga abubuwar ishirin shi ne, shugaban kasa, Muhammadu Buhari sai iya kore gominan gidan kudi na tarreya. Ya kuma bas hi shugaban kasan shawara akan ya roki Allah batun lafiya sa. Dollar kunma zai cigaba da karuwa akan naira.

Abubuwan ishirin a bakin Iginla su ne:

Na daya. Na gan takure akan shugaban Buhari ya kori gominan gidan kudi wato central bank na Naijeriya. Sai dei, n Allah ya barshi a wajen.

KU KARANTA: Aisha Buhari ta gargadi mijinta, shugaba Buhari cewa bazata goyi bayansa ba a takarar 2019

Na biyu. Senata Saraki: Shi shugaban senata Saraki kar yayi tunani cewar, maganar shi a kootu ya kaare. Na ange fitina da sayuwar kootu da zai dauki wasu hanyar daban daga wurin maikiyi sa da abokin gaba a cikin siyasa, za su juye hankalin sa daga siyasa.

Za su nema yanda za a shire shi a masanyin shugaban seneta. Ya bi a hankali don za a yaudere shi. Za yanka alkawari. Ya yi adua akan cewa, wanda suna tare da shi, kar su gan abubuwan sun yi yawa su gudu, su barshi.

Na uku. Damuwar da rashi a kasan zai karu: Shugaban kasa zai yi iya kokari ya juye ministoci a ofishin sa dom wahala mutane ya ragu amar makiyi sun fi yawa, za su hana duk kokarin. Ama, na hange haske a karshen maganan ama ba zai hana damuwar ba. Maimako damuwar ya ragu, zai karu. Zai yi karfi, ama ina da labari mai dadi; wanda ya san Allah, ba zai yi wahala ba.

KU KARANTA: Fayose yana takular Buhari

Na hudu. Na gan wani wuri a kasan nan da sojoji za su yi maza su sunce don hayaniya da zai taso a wajen. Wannan zai faru tsakanin 2018-2019 ama za a gan ya fara faruwa tun 2017.

Na biyar. Ruwa za ta taso kunma. Ruwan sama zai yi yawa. Za haka masu cin hanci da sun boye tun shekara biyu na baya domin ruwan, zai dami gidaje da yawa.

Na shidda. Rivers, Akwa-Ibom, Benue, Kaduna, Adamawa and Plateau su yi adua akan cewar, domin yan ta adda ma su karfi kamar yan shanu masu kisa, yan, matsorotan mutane, masu rikon adini da nisa, za su karu ama Allah zai kawo karshen su.

Na bakwoi. Dalla zai fi naira dari shidda. Zai yi sama.

Na takwas. Shugaban kasa yayi adua a kan koshin lafiyan shi, na hange shi yana tafiya kasan waje don neman lafiya da gaggawa. Wannan Karin, zai yi sannanni. Ya yi adua, Allah zai barshi.

Na tara. Zaa nema hanyoyin da zaa dame maitemaki shugaban kasa. Hanyar da za su bi zai yi karfi har za samu wasu kungiyar da za su so ya bar kujeran. Ba za su bi siyasa kawai ba, za su so su kashe shi. Ya yi adua ya kunma dubi bayan sa. Allah zai kiyaye shi.

Na goma.coci a Naijeriya za su fiskanci zalinci: wasu coci masu suuna za su sami yanka hukunci daga kootu, wand aba su dace baa ma Allah zai temake su. Za a gan zalinci. Mu yi wa Allah adua ya rike coci a Niajeriya. Allah ya mun Magana cewar a wannan lokaci ya kamata mutanen Naijeriya su rike juna domin yana cikin tarihin kasan don abin dake gaban mu, ba za mu yia fada ba.

Na sha daya. Wannan gomnati za ta ci gaba da samun nasara akan book haram am aba za su mutu ba. Maimako ya mutu, zai juya ya zama abin daban. Zai kara karfi ama karshen daga 2017-2018, nasara zai zo.

Na sha biyu. Naman yanka kai na Biafara zai dauki sabon tsalo, a yi adua kar ya zama da jinni. Mu ma Kanu Nnamdi, shugaban Biafara adua domin, na hange rashin lafiya da bakin ciki da kunma neman yankan kai daga wurin da yafito. Na yi adua cewa wannan gominati zai tausaya wa maganan Nnamdi don abin da na hange ba mai kyau ba ne.

Na sha uku. Mu yi adua kar mun ga an sake bomb a Abuja kunma. Allah ya kiyaye.

Na sha hudu. Wani tsohon shugaban kasa ya yi adua domin ya gan karshen shekara 2017.

Na sha biyar. Mutane da yawa za su nema yanda shugaban kasa zai dawo a shekara 2019. Ya yi hankali, akwoi masu cin amana da yawa tsakanin shi. Su na neman yanda zai fadi ne. ya yi hankali.

Na sha shidda. Na hange wasu ministoci sun a shigo wa

KU KARANTA: Fadar shugabansa ta mayar wa Fayose martani

Na sha bokwoi.gominan jihar Rivers zai sha zalinci akan siyasa am aba zai hana abin da Allah ya kadara ba.

Na sha takwas. Allah ya nuna mun cewa Fayose zai zama ma wannan gominati abin da Amaechi ya ke ma wannan gominati da ta wuce. Zalinci da Amaechi ya yi wa gominati na da shi ne zalinci da Fayose zai yi wa Buhari. Kar a rena shi don zai yi hada abin da zai zama juyin rayi gominati.

Na sha tara. Gominonin Rivers da Ekiti su yi hankali domin za neme a dauki rai nsu. Ba san wani party ba ama haka na ganni.

Na ishirin. 20. APC yayi wa dalilin da aka kappa a shekara 2017. Za su fara samun damuwar kafin 2019. Akwoi kungiyar siyasa mai karfi da za su hadu su kafa wani a shekara 2017. Zai yi karfi a shekara 2018. APC yay i abin da zai yi, yana kamar takarda ne da an yar bayan an gama da shi. Wani zai taso da zai dauki Naijeriya zuwa inda ya kamata.

Mutanen PDP da APC za su hadu su fara jujjuya mutane abin da zai zama damuwa kamar an hada kalanzin da mai petro.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel