Rahma Sadau ta yi aman wuta, ta bayyana munanan halayen yan matan fim (Karanta)

Korarriyar 'yar wasan shirya finafinan Hausar nan kuma haifaffiyar garin Kaduna wato Rahama Ibrahim Sadau ta bayyana bakin ciki da kuma hasada a matsayin babbar matsalar da ta da baibaiye matan dake cikin masana'antar fim ta Kannywood.

KU KARANTA: Chelsea na daf da lashe kofin Ingila

Ta kuma yi zargin cewa da yawa daga cikin matan suna da girman kai, sannan suna amfani da sana'ar wajen biya wa kansu bukatun su kuma hakan ba karamin zubar wa da 'yan fim da daraja yake yi ba in ji Rahama Sadau.

Legit.ng ta samu labarin cewa ta ce babu shakka wannan babban kalubale ne dake bukatar sabbin shugabannin kungiyar masu shirya finafinai ta MOPPAN da aka zaba a karshen makon da ya gabata, su fara karyawa da shi, domin kara inganta darajar harkar fim din Hausa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel