Sheikh Qaribullah na nan lafiya tare da iyalan sa

Sheikh Qaribullah na nan lafiya tare da iyalan sa

Wata sanarwa da ta fito daga sakataren shugaban darikar Kadiriyya na Afrika Sheikh Qaribullah Nasiru Kabara, mai suna Malam Abubakar Wahada ta karyata labarin da ake yadawa a wasu kafafen yada labarai na social media ciki har da Zuma Times Hausa da suka bayyana cewa, hukumar EFFC ta kama shaihun malamin.

Wata sanarwa da ta fito daga sakataren shugaban darikar Kadiriyya na Afrika Sheikh Qaribullah Nasiru Kabara, mai suna Malam Abubakar Wahada ta karyata labarin da ake yadawa a wasu kafafen yada labarai na social media da suka bayyana cewa, hukumar EFFC ta kama shaihun malamin.

Sakataren malamin ya ce, Sam labarin ba haka yake ba, kuma malamin na nan a gida tare da iyalan sa.

Sheikh Qaribullah na nan lafiya tare da iyalan sa
Sheikh Qaribullah na nan lafiya tare da iyalan sa

KU KARANTA:

Legit.ng ta samu a wani labarin kuma, Korarriyar 'yar wasan shirya finafinan Hausar nan kuma haifaffiyar garin Kaduna wato Rahama Ibrahim Sadau ta bayyana bakin ciki da kuma hasada a matsayin babbar matsalar da ta da baibaiye matan dake cikin masana'antar fim ta Kannywood.

Ta kuma yi zargin cewa da yawa daga cikin matan suna da girman kai, sannan suna amfani da sana'ar wajen biya wa kansu bukatun su kuma hakan ba karamin zubar wa da 'yan fim da daraja yake yi ba in ji Rahama Sadau.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel