Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wani bincike da hukumar kiwon lafiya ta duniya tayi, ta gano cutar hawan jini ta fi kama bakaken fata fiye da turawa, a bakaken fatar ma, ta fi kama talakawa.
Ya ce lamarin ya auku ne ranar hudu ga watan Mayu na bana, inda guguwar ta ruguza gidaje fiye da gida 1,000 a kananan hukumomin Shagari da Tambuwal.
NAIJ.com ta samu labarin cewa Maryam Mohammed, wanda malamar makaranta ce a Kaduna, ta ce “ Rahama jarumar mu ce amma dai ta cika fushi ne da riko.
A sabbin dabaru na jihohin Najeriya, na samar da arziki da dogaro da kai, Jihar Adamawa na neman jarin samar da makamashi kamar fetur daga noman rake.
A shirin gudanar da bukukuwan cikar jihar Kano shekaru 50 da kirkira da a yanzu haka gwamnatin jihar ke yi, mun kawo muku jadawalin gwamnonin da suka mulk ta.
Da misalin karfe 5 na safe mazurun ke tashi daga barci, sai ya dan ci abinci kadan a matsayin karin kumallo, daga nan sai ya dan yi yawace-yawace abinsa.
Jarumar Fim din Hausa da aka fi sani da suna Kannywood, Maryam Booth ta watsa wasu hotunan ta sanye da kayayyakin wasu kabilun Najeriya daban daban.
Wata kotu a kasar Indonesia ta yanke wa wasu 'yan Indonesia biyu hukuncin bulala 85 a bainar jama’a don yin luwadi
Bayan sun gama wasan ne, sai masoyan Nafisa suka dinga yin kokarin kusantar ta don daukan hoto da ita da kuma ganawa da tauraruwar ta Kannywood, amma.
Mudathir Ishaq
Samu kari