Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rajistara na hukumar JAMB, Farfesa Is-Haq Oloyede ya tabbatar da cewa sakamakon jarrabawar UTME da aka gudanar a ranar Asabar ya fito
An bayyana cewar karancin fahimtar harshen turanci ne ya sanya Jama'a musanman mabiya Zazzaky daukar cewa gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa'i.
Sheikh Bala Lau ya bayyana haka ne yayin wata rangadi daya kai jihar tare da shuwagabannin kungiyar, a loakcin da ya kai ziyarar ban girma ga gwamnan a Jos.
Ita dai wannan mata sunanta Onyinyechi Osoneye anyi nasarar kama ta a ranar labara ta hanyar taimakon wani jami;in sirri dake bincike akan irin wannan ta’addanc
Hatsaniyar ta faru a lahadin nan, tsakanin 'yan kabilar Tugan a Paiko da kuma ta Fulani. Wannan shine hari na baya-baya bayan wanda ya faru a Mokwa a Asabar.
Wata budurwa mai shekaru 23, Khadija Ibrahim ta gurfanar da Ubanta Ibrahim Bassa gaban karamin kotu dake garin Karu, babban birnin tarayya Abuja don ya hanata.
Wata kotun majistri ta aika da yan Sara-suka dake harkar barandan siyasa su goma sha daya zuwa gidan yari a jihar Bauchi bayan ta kama su da laifuka daban daban
NAIJ.com ta samu labarin daga Zuma Times cewa yanzu haka wadda ta yi wannan danyen aiki mai suna Laraba Muntari tana hannun hukuma
Jami'in hulda da jama'a na rundunar Yan sanda jihar DSP Bala Elkana ya bayyana cewa mutane 20 suka mutu inda 8 da suka sami manyan raunuka aka wuce da su zuwa
Mudathir Ishaq
Samu kari