Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com ta samu labarin cewa jita jita da shaci fadi kawai ake, wasu su ce sata aka zo yi min. Wasu su ce ai makiya ne da na tsonewa ido da dai dalilai barkata
Majiyar mu ta tattauna da Malam Musa Sani, limamin daya daga cikin masallatan rukunin gidaje na Efab da ke Abuja, babban birnin Najeriya, kuma ya yi mana karin
Markadadun abin sha wadanda a turance a ke kiran su smoothies ana yin su ne da kayan itace kala kala ko kuma kayan lambu. Banbancin su da abin sha da muka sani
Wani alkalin a kasar Falasdin ya haramta sakin aure a watan Azumin Ramadan mai alfarm, inda alkalin yace saboda yunwa ya kan sa wasu mazajen su saki matayensu.
Sanannen abu ne a Musulunce cewar shan ruwa da kayan marmari abu ne mai kyau, wasu daga cikin kayayyakin marmarin sun hada da Lemu, Kankana, Abarba, Gwayba.
Wani kirista Robin Scott ya ce ya gano abubuwa 13 wanda suke da dagantaka da juna a addinin kirista da na musulmi, ya ce babu bambanci mai yawa tsakanin addinan
Mai girma gwamnan jihar Bauchi Barista Muhammad Abdullahi Abubakar ya gina wani babban masallaci a garin Bauchi wanda aka bude a ranar juma’a da ta gabata
Bayan haka sai matar shi na farko wanda tana da yaya hudu duka mata ta dawo kwashe kayanta a boye domin ta gudu, makwabta kuwa suka yi ram da ita suka kuma mika
A ranar Alhamis ne aka rabawa iyalan marigayi Rabilu musa ibro gado Marigayi ibro ya mutu ya bar kudi a asusun ajiya na Union bank kimanin naira milyan talatin
Mudathir Ishaq
Samu kari