Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jihar Sokoto tace ta cire sunayen mutane 13,415 daga cikin jerin wadanda ake biya albashi a kananan hukumomi 23 a fadin jihar. Gwamna Aminu Tambuwal.
Malami Godwin ya cancanci kyautar ne sakamakon kirkiro wani shafin intanet da yayi mai suna ‘Tuteria’, wanda yake taimakawa iyaye wajen samarwa 'yaransu malamai
Wannan hari da aka kai masa, ya faru ne a ranar Asabar da ta gabata, kamar yadda Nasir Gwangwazo, fitaccen masubucin labaran finafinan Hausa ya bayyana wa majiy
An ji rade radin cewa wasu yan siyasa na kira ga soji da su taya su hambaras da gwamnatin Buhari, tun bayan alamun jinjiki daga rashin lafiya da tafiyarsa jinya
A ranar Talata 23 ga watan Mayu ne jami’an hukumar kwastam ta kama wasu dimbin makamai da suka hada da bindigu 440 da alburusai a tashar jirage na jihar Legas.
Majalisar Dattijai ta tuhumi babban bankin kasa kan rashin kwandaloli a Najeriya. Shin ina kwandaloli suke a cinikayya? Darajar kera kwandala ya ninninka naira.
Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilan da yasa suka ci gaba da tsare Kanal Sambo Dasuki mai ritaya da Ibrahim El- Zakzaky a gidan yari
Wani mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafia, ya bayyana cewa da yiwuwan Naira ta zama ba amfani a wajen Najeriya kamar da.
Hafsat ta ce Allah nagode da ka nuna min wannan rana mai albarka. Ina matukar farin ceki. A yau dai na musulunta. Sunana Haftsat. Allah ka kara wa Annabi daraja
Mudathir Ishaq
Samu kari