Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Yar talakawa ta ci kyautar Naira miliyan 6 a gasar Kimiyya, kuma daga makarantar talakawa ta fito, amma ta buge yaran masu kudi daga makarantun kudi.
Wata tsohuwar yar Fim din Hausa Rabi Isma’il data taba tserewa daga gidan yarin garin Hadejia na jihar Jigawa a ranar 16 ga watan Daisambar 2011 ta shiga hannu,
Mukaddashin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya rantsar da kwamitin majalisar ayyukan kamfani da takara a Najeriya. Daga ciki akwai Dangote.
Wata mata dake mai kula da namun daji dake ajiye a gandun dajin Hamerton na kasar Ingila, Rosa King ta mutu "sakamakon tsurewa" bayan wata damusa ta shiga wani
Maniyyata aikin hajji daga Najeriya zasu akalla N1,500,000 kafin su sami daman sauke babban rukunin musulunci bana. Zuwa yanzu, hukumar kula da ayyukan Hajji ta
'A girmama dokar kotu a saki El-zazzaki, da Dasuki' - Itse Sagay, an dai kulle su shekaru biyu kenan, kuma duk da kotu ta sha bada umarnin a sake su amma shiru
Ya kuma ce za a iya cin dayen tumatir idan cikin mutum ya murde ko kuma idan cikin mutum na ciwo sannan yana kuma rage kiba a jiki musamman ga wadanda suke buka
A nashi bangaren Echodo ya musanta laifin dake tuhumar sa da shi wanda dalilin hakan ne sai kotun ta tura shi a gidan yari har zuwa 6 ga watan Yuni domin ci gab
Rundunar Yansandan jihar Neja ta kama wasu gaggan barayin shanu su uku da suka sace shanu 334 a garin Bangoli na karamar hukumar Kwantagora jihar Neja.
Mudathir Ishaq
Samu kari