Osinbajo ya nada Dangote, Alhaji Ado Mustapha da wasu 34 a majalisar bayar da shawara
Mukaddashin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya rantsar da kwamitin majalisar ayyukan kamfani da takara a Najeriya.
Kwamitin mai mambobi 36 karkashin jagoracin Farfesa Osinbjao ta kunshi wakilan kamfanoni masu zaman kansu da kuma shugabannin ma’aikatun gwamnati.
Aikin majalisar shine samar da dokokin da zai taimakawa bunkasa ayyukan kamfanonin Najeriya.
Ga jerin sunayen mambobin nan:
1. Shugaban kwamtin , Prof. Yemi Osinbajo
2. Ministan kasuwanci na sanya hannun jari , Dr. Okechukwu Enelamah (mataimakin kwamitn)
3. Karamar kasuwanci na sanya hannun jari Mrs. Aisha Abubakar
4. Alhaji Aliko Dangote
5. Shugaban , ANAP Business Jets Ltd, Mr. Atedo Peterside
6. Shugaban , Nigerian Breweries and PZ Cussons Chief Kola Jamodu
2. Shugaban, BUA Group Alhaji Abdulsamad Rabiu
3. Shugaban, IVM Innoson Group of Companies Limited Dr. Innocent Ifediaso Chukwuma
4. Shugaban, Chi Foods Nigeria Mr. Rahul Savara
5. Shugaban, Flour Mills of Nigeria Plc Mr. John Coumantarous
6. Shugaban, Emzor Pharmaceuticals Mrs. Stella Okoli
7. Olam Mr. Mukul Mathur
8 Shugaban, Beloxxi Industries Limited Mr. Obi Ezeude
9. Shugaban, Fidson Healthcare Plc Dr. Fidelis Ayebea
10. Shugaban,, Flutterwave Mr. Iyinoluwa Aboyeji
11. Shugaban, GE Business Operations Nigeria Mr. Lazarus Angbazo
12. Shugaban,, Jumia Mrs. Juliet Anamah
13. Shugaban,, SecureID Nigeria Ltd Mrs. Kofo Akinkugbe
14. Shugaban, AMMASCO International Limited Alhaji Ado Mustapha
15. Shugaban, KAM Industries Alhaji Kamaldeen Yusuf
16. Shugaban, United Textiles Plc Alhaji Adamu Atta
17. Shugaban, Swift Networks Mr. Charles Anudu
18. Shugaban, Rumbu Sacks Nigeria Limited Alhaji Ibrahim Salisu Buhari
19. Shugaban, Tofa Group Mr. Isiaku Tofa
20. Shugaban, Proforce Limited Mr. Ade Ogundeyin
21. Shugaban,, Manufacturers Association of Nigeria Dr. Frank Udemba Jacobs
KU KARANTA: Damusa ta kashe mai kula da namun daji
Ma’aikatan gwamnatin sune :
1. Ministan kasafin kudi, Senator Udoma Udo Udoma
2. MInistan kudi, Mrs. Kemi Adeosun
3. Ministan aikin noma da raya karkara, Chief Audu Ogbeh
4. Ministan wutan lantarki, gidaje da ayyuka, Mr. Babatunde Raji Fashola
5. Ministan Sufuri Chief Rotimi Amaechi
6. Ministan man fetur Dr. Ibe Kachikwu
7. Ministan ma’adinan kasa, Dr. Kayode Fayemi
8. Ministan kimiya da fasaha, Dr. Ogbonnaya Onu
9. Shugaban bankin CBN, Mr. Godwin Emefiele
Sauran kuma:
1. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan tattalin arzikin, Dr. Yemi Dipeolu
2. Babban dan cinikin gwamnati, Amb. Chiedu Osakwe
3. Shugaban bankin ma’aikata Mr. Waheed Olagunju
4. Shugaban, Nigerian Export Promotion Council, Mr. Olusegun
Awolowo
5. Sakataren, Nigeria Investment Promotion Commission Ms. Yewande
Sadiku
6. Babban mai lissafin Najeriya, Dr. Yemi Kale
7. CEO, Economic Associates Dr. Ayo Teriba
Asali: Legit.ng