Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Yan uwa ana neman a taimaka wa wannan bawan Allah Malam Muhammad Kasim dake gidan kanawa domin ceto rayuwarsa. Yana fama da matsanaicin ciwon kansa na saifa
Jaririyar tayi wannan abin ban mamaki ne yayin da likitocin asibitin da aka haife ta ke kokarin yi mata wanka, kwatsam sai aka ganta tat a fizge daga hannunsu
Wani Binciken masana kiwon lafiya a kasar Amurka ya bayyana cewar gwajin maganin cutar kansa mai suna Larotrectinib ya nuna alamomin magance wasu nau’oin cutar
Mahaifiyar hamshakin attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, Hajiya Mariya Sunusi Dantata ta kammala ginin wani katafaren masallacin Juma’a a jihar Kano.
Ana ta gwabza yaki shekaru da dama a gabas ta tsakiya. Rikicin Kasashen larabawa ya kara tabarbarewa, Kasashen Larabawa sun yanke hulda da kasar Qatar
Guterres ya bayyana haka ne bayan ganawarsa da sarki Salman na Saudiya da kuma ministan cikin gidan kasar Mohammed bin Nayef a birnin Riyadh, a karshen mako a k
Wata mata mai suna Aisha Idris, ta kashe mijinta, mai suna, Muhammed Auwal Ladan ta hanyar watsa masa tafasasshen Ruwan Zafi, saboda ya hana ta kallon Film din
Mataimakin Shugaban kasar ya samu rakiyar ministan man fetur, Ibe Kachiku,Pastor Usani Ughuru ministan yankin Neja Dalta, da kuma shugabar ma’aikata ta tarayya
Shahararen dan wasan kwallon kafa dan kasar Faransa dake taka leda a kungiyar Manchester United, Paul Pogba ya samu ganawa da babban limamin masallacin Annabi.
Mudathir Ishaq
Samu kari