Kalli Khadija Bukar Abba Ibrahim, matar sanatan da aka saki bidiyonsa da mata (hotuna)

Kalli Khadija Bukar Abba Ibrahim, matar sanatan da aka saki bidiyonsa da mata (hotuna)

A baya-bayan nan Legit.ng ta rahoto cewa an kama wani sanatan Najeriya tare da wasu mata biyu. Tuni dai hotunan daya daga cikin matsayen say a karade yanar gizo.

Kwanann nan aka kama Sanata Bukar Abba Ibrahim, tsohon gwamnan jihar Yobe, tsirara a kan kamara tare da wasu mata biyu wadanda babu matarsa ko daya a cikinsu, Hajiya Maryam Abba Ibrahim, Hajiya Aishatu Ibrahim da kuma Hajiya Khadijat Ibrahim.

An bayyan daya daga cikin matansa, Hajiya Khadija a matsayin ministar kula da harkoki na jiha mai ci.

Kalli Khadija Bukar Abba Ibrahim, matar sanatan da aka saki bidiyonsa da mata (hotuna)
Khadija Bukar Abba Ibrahim, daya daga cikin matan sanatan da aka saki bidiyonsa da mata

Kyakyawar matar ta kasance gogaggiya a harkar siyasa kamar yadda ta yi aiki a matsayin ministar sufuri da makamashi a jihar Yobe, sannan kuma ta wakilci mazabun Damaturu, Gujba, Gulani da Tarmuwa a majalisar wakilai na tarayya, kamar yadda aka zabe ta a shekarun 2007, 2011 da kuma 2015.

KU KARANTA KUMA: HOTUNAN yayinda gawar Danmasanin Kano ta isa jihar Kano

Kalli Khadija Bukar Abba Ibrahim, matar sanatan da aka saki bidiyonsa da mata (hotuna)
Ta kasance daya daga cikin matayansa guda uku

Bayan wannan ta rike mukamai da dama sannan kuma ta samu lambar yabo da dama tun bayan shigarta ofishin gwamnati.

Shin wannan zargi da ake akan mijinta zai shafe ta?

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng