Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com sun samu labarin cewa jarumai sun shirya addu'o'i ga marigayi Ibro acikin watan nan mai albarka ramadan kareem. jaruman sun hada da: Sulaiman Bosho, Ra
Wasu mutane sun daina kallon hausa fim sabida sun rasa Rahma Sadau. Kuma ba abin burgewa bane ace uba ya kori yarsa daga masana'anta. Duk da yake Rahma tayi lai
A wani bincike da majiyar mu ta gudanar wanda aka samadashi a shafunan kiwon lafiya ta duniya ya nuna cewa lallai akwai wasu nau’ukan abinci da mutum zai ci kum
Dakta Abubakar Umar masanin kimiyar siyasa na Jami'ar Abuja a cikin hirarsa da Muryar Amurka ya bayyana asalin ma'anar sake fasalin tsarin mulkin kasar
A ranar Alhamis 29 ga watan Yuni ne Ali Nuhu, wanda aka fi sani da Sarkin Kannywood ya sake baje kolin da gwanintarsa da hazakarsa, inda ya fitar da sabon Fim,
Ita dai hawan Sallah al’ada ce ta gidajen masarautun Hausa, inda Sarki da hakimansa ke fitowa bainar jama’a suna masan gaisuwa daga jama’a suma suna mayarwa.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Bauchi ta samu nasarar kama karin wasu daga cikin wadanda ake zargi da kisan Abdulhakim Bauchin sakamakon tsaurara tsaro.
A ranar 25 ga watan Oktoban shekara 2012 ne marigayi tsohon gwamnan jihar Taraba, Danbaba Suntai ya samu hatsarin jirgin sama yayin dayake kokarin sauka.
Wannan badala ta tayar da hankulan jama’an gari, inda hakan yayi sanadiyyar kulle makarantar da wasu lokutta, inda daga bisani aka bude makarantar....
Mudathir Ishaq
Samu kari