Tuna baya: Kalli hotunan Maitama Sule yayin dayake ganiyar ƙuruciyarsa

Tuna baya: Kalli hotunan Maitama Sule yayin dayake ganiyar ƙuruciyarsa

- Hotunan Alhaji Yusuf Maitama Sule domin adanar tarihi

- A yau ne da misalin karfe hudu na yamma ake sa ran yin jana'izarsa

A ranar Litinin 3 ga watan Yuli ne Allah yayi ma ALhaji Yusuf Maitama Sule Danmasanin Kano rasuwa a can kasar Misra bayan ya kwashe kwana daya da kai shi Asibiti a kasar.

A yau ne ake sa ran za’a gudanar da Sallar jana’izarsa a kofar kudu na gidan mai martaba Sarkin Kano, Legit.ng ta ruwaito tuni aka gawarsa ta iso gida Najeriya, inda aka sauke gawarsa a filin tashi da saukan jirage na Abuja.

KU KARANTA: Maganganu 10 masu ɗauke da darussa daga bakin sarkin Magana, Maitama Sule

Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari ne ya amshi gawar, inda daga bisani za’a garzaya da shi jihar Kano.

Tuna baya: Kalli hotunan Maitama Sule yayin dayake ganiyar kuruciyarsa
Maitama Sule

Don haka ne Legit.ng ta kawo muku wasu daga cikin hotunan marigayi Danmasanin Kano a zamanin dayake ganiyar kuruciyarsa.

Ga sauran hotunan:

Tuna baya: Kalli hotunan Maitama Sule yayin dayake ganiyar kuruciyarsa
Maitama Sule

Tuna baya: Kalli hotunan Maitama Sule yayin dayake ganiyar kuruciyarsa
Maitama Sule

Tuna baya: Kalli hotunan Maitama Sule yayin dayake ganiyar kuruciyarsa
Maitama Sule

Tuna baya: Kalli hotunan Maitama Sule yayin dayake ganiyar kuruciyarsa
Maitama Sule

Tuna baya: Kalli hotunan Maitama Sule yayin dayake ganiyar kuruciyarsa
Maitama Sule

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wai ina Buhari?

Asali: Legit.ng

Online view pixel