Wasanni: Kungiyar Arsenal na shirin aje mako su sawo dan wasa Mbappe kan makudan kudade

Wasanni: Kungiyar Arsenal na shirin aje mako su sawo dan wasa Mbappe kan makudan kudade

- Kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal na shirin kawowa Real Madrid tsalle cikin yashi

- Arsenal dai na shirin aje mako don su saye dan wasan gaban nan watau Mbappe

- An ruwaito cewa Arsenal na shirin kashe makudan kudaden da bata taba kashewa ba kan dan wasan

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal na shirin dauke dan wasan nan na gaba da kungiyar Real Madrid ke zawarci watau Kylian Mbappe mai shekara 18 da haihuwa a kan zunzurutun kudi har £123miliyan.

Wadannan zunzurutun kudade dai an ruwaito cewa kungiyar ta Arsenal bata taba kashe irin su ba ga dan wasa a tarihin kafuwar ta.

Wasanni: Kungiyar Arsenal na shirin aje mako su sawo dan wasa Mbappe kan makudan kudade
Wasanni: Kungiyar Arsenal na shirin aje mako su sawo dan wasa Mbappe kan makudan kudade

Legit.ng kuma ta samu labarin cewa a wani labarin yayin da kociyan the Reds din Jose Mourinho ke nuna cewa ko da ya samu Alvaro Morata, dan wasan da ya gaya wa abokansa cewa shi kam ya yanke shawarar tafiya Old Trafford, kuma ma har an kammala ciniki, zai so ya dauki dan gaban Everton Romelu Lukaku, shi ma mai shekara 24, in ji the Sun.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: