Lafiya Uwar jiki: Ciwon hanta da yadda ake hada maganin ta

Lafiya Uwar jiki: Ciwon hanta da yadda ake hada maganin ta

Alkaluma da dama daga binciken masana na nuni da cewa ciwon hanta na da matukar hadari inda kawo yanzu kuma yake dada kara bazuwa a cikin al'umma.

Masana dai da dama suna ganin ciwon na hanta ma dai ya fi cutar nan mai karya garkuwar jiki muni da tsanani musamman ma idan aka yi la'akari da yawan mutanen da ke mutuwa ta sanadiyyar hakan.

Legit.ng ta nemo muku yadda ake hada maganin wannan mummunar cuta a saukake kuma a gida.

1. A samu garin habba cokali 10

Lafiya Uwar jiki: Ciwon hanta da yadda ake hada maganin ta
Lafiya Uwar jiki: Ciwon hanta da yadda ake hada maganin ta

2. A samu garin Sidir cikincokali 5

3. A samu garin tin cikincokali 5

4. A samu garin bawon kankanacokali 10

5. A samu garin citta shimacokali 1

6. A samu garin tafarnuwa itamacokali 1

7. A samu hidal shimacokali 5

8. A samu garin zogale shimacokali 3

9. Sai kuma garin yansun da raihan da kusdul hindi cokali shidda 6

Bayan an samu wadannan ne kuma sai a samu ruwan zuma mai kyau da tsafta lita 2 a zuba a jujjuya sosan gaske sannan sai a rika sha cikin cokali 3 sau 3 a duk kowace rana.

Asali: Legit.ng

Online view pixel