Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sanata Rabi'u Kwankwaso ya kai ziyara Mambila, ya zama dan siyasa na farko da ya kai ziyara wannan yanki tun bayan kashe-kashe na kabilanci da aka yi
Kamfanin sadarwa na Etisalat na kasa da kasa zai rufe kasuwancinsa a Nigeria ta fice daga kamfanonin sadarwar kasar nan da makonni Uku masu zuwa.......
Ebuka Celestine ya tabbatar da cewa shi din na daban ne a cikin sauran sojoji dake nan sannan kuma har yanzu mata na nan suna waka tare da yabon sa a Arewa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kaduna tayi bajakolin sabon na’urar zabe da take shirin amfani da ita don gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar.
Jami’an rundunar Yansanda a jihar Katsina sun kama wani mugun mutum mai suna Sani Idris mai shekaru 40 da laifin yi ma matan aure har su bakwai fyade.
Rikici tsakanin makiyaya da manoma abu ne da ya dade yana ci ma mahukutan Najeriya tuwo a kwarya. A kwanan baya rikici ya balle tsakanin Makiyaya da manoma.
Akalla mutum 20 ne suka rasa rayukansu a wata ambaliya da ta faru bayan wani ruwan sama mai karfi da aka yi a kananan hukumomin Suleja da Tafa na jihar Niger.
NAIJ.com ta samu labarin cewa daga nan ne fa sai mahukuntan na kasar suka shawarci mutanen kasar musamman ma masu makwaftaka da dajin da suyi taka tsantsan.
Ministan harkan Audu ogbe ya bayyan kudirin da gwmnatin tarayya zatayi dan fitar da doya kasan waje da kuma maida martani ga masu suka kudirin gwmnati akan noma
Mudathir Ishaq
Samu kari