Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
bazawara mai shekaru 37, ta ce ta na matukar mamaki da farin cikin cewa za ta cigaba da kasancewa da wani bangare na mijinta; tunda ta haifar ma sa tagwaye, bay
Sanata Kabir Barkiya, sanata mai wakiltar mazabar Katsina ta tsakiya, ya bayyana cewa nan babu dadewa za a nemi 'yan bindigar daji da suka addabi jihar Katsina.
Ya bayyana cewa duk da kasashen turai su na son yin kasuwancin sayar da makamai, su na duba makomar irin wannan kasuwanci saboda rashin tabbacin hannun da makam
A yau ne aka birne hakimin Tambuwal a jihar Sokoto, Alhaji Sa'ada Mainasara Dahiru. Basaraken mai shekaru 58 a duniya ya rasu ne a ranar Alhamis a garin Abuja.
Mun fahimci cewa b zai yi wu a aiwatar da duk wadannan aiyuka da kudin rance daga kasashen waje ba. A saboda haka, akwai bukatar mu gimtse yawan da ake kashewa
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr. Obadiah Mailafiya, a ranar Alhamis ya ce ya samu bayanin cewa kwamandan Boko Haram gwamna ne a arewa daga.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a ranar Alhamis ya zargi wasu malaman addini sa zama musabbabin rikici a jihar, jaridar Daily Trust ta wallafa.
Majalisar limaman masallatan Juma'a na jihar Kano, sun jinjinawa hukuncin da aka yanke wa matashin da ya yi batanci ga Annabi Muhammad, ruwayar The Nation.
Rundunar 'yan sanda ta jihar Ondo ta damke wani fasto mai suna Festus Adabayo, a kan zarginsa da ake yi da hada kai da wani mutum mai suna Gbemisola Olafusi.
Mudathir Ishaq
Samu kari