Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar PDO kuma gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da tawagarsa ta kamfen a ranar Laraba an kai musu hari, Daily Trust wallafa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bude katafaren ginin wata cibiyar sabuwar hukumar gwamnati; NCDMB (Nigerian Content Development and Monitoring Board) a Bayelsa.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya tabbatar wasa jaridar Daily Trust cewa zai fara wani shiri a kasaitacciyar jami'ar Oxford da ke Ingila a Oktoban nan
Hedkwatar rundunar tsaro ta tura rundunonin tsaro na musamman zuwa kudancin Kaduna yayinda ake fama da tashe-tashen hankula da ya-ki-ci ya-ki cinyewa a yankin.
Yanzu kusan watanni shida kenan bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 36 na kasar da kuma Abuja.
Saudi Gazette ta ruwaito cewa, an samu nasarar yi wa Sarki Salman Bin Abdulaziz na kasar Saudiya tiyata a mafitsara a babban asibitin Sarki Faisal da ke Riyadh.
A wani rahoto da jaridar Premium ta Times ta ruwaito, an gano babban dalilin da ya sa Matan aure ke fita cikin dare wajen neman maganin tsarin iyali a Bauchi.
NBC ta bayyana cewa an ci tarar gidan radiyon mai suna 'Nigeria Info 99.3FM' saboda yin amfani dasu wajen yada labarai marasa tushe da kan iya haifar da hargits
Wani rahoto da sashen Hausa na jaridar BBC ya ruwaito, masu kula da makabartu a jihar Kano sun bayyana damuwa a kan yadda wuraren binne matattu suka yi karanci.
Mudathir Ishaq
Samu kari