Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani babban shehin malamin darika a Najeriya daga jihar Kano mai suna Sheikh AbdulJabbar Nasiru Kabara ya shiga cikin leburori tare da daukar bahon siminti a ka
Wata matashiya a jihar Katsina da aka ambata da suna Khadija Saulawa ta bayyana yadda takaicin maza a ke sanya matan jihar tsunduma a harkar shaye-shaye.
NAIJ.com ta samu dai cewa jami'in ya bayyana cewa da suna da masaniya da sun fahimtar da shi akan tunani mai armashi, dan haka ya kara da cewa idan manema labar
Shi dai wannan auren na Naziru da Halima duk da auren soyayya ne za'a iya cewa basu shirya masa ba don kuwa ba a lokacin suka tsara suyi auren ba amma kasantuwa
Wani bincike ya nuna cewar daga shekarar 2010 zuwa shekarar 2014 an zubar da ciki sau miliyan 55.7 a kowacce shekara, kamar yadda yazo a cikin wata mujallar
Rundunar Yansandan jihar Katsina tana sanar da kama shahararren dan daban nan wanda aka dade ana nemansa Basiru Barau, inkiya Gojen Malam, kamar yadda ta sanar
Ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed ya baiyana cewa Amurka bata yadda cewa kungiyar IPOB kungiyar 'yan ta'adda bane. Ya fadi haka ne a tattaunawar da aka
Sakamakon simame da fafutikar wanzar da zaman lafiya a kasar nan, 'yan sandan Najeriya sun samu nasarar cafke wasu gaggan 'yan fashi da makami da kuma masu gark
Gwamnan jihar Kaduna Mallam nasir El-Rufa'i ya yiwa daliban wata makaranta dake jihar ta Kaduna gagarumar kyauta wadda za ta habaka hanyoyi da inganta karantuns
Mudathir Ishaq
Samu kari